iqna

IQNA

firayi ministan kasar
Tehran (IQNA) Firai ministar Bangladesh Sheikh Hasina Wajid, ta soki yadda duniya ke nuna halin ko in kula ga Musulman Rohingya a gefen taron Majalisar Dinkin Duniya a birnin New York.
Lambar Labari: 3487908    Ranar Watsawa : 2022/09/25

Tehran (IQNA) Dubban mabiya addinai a Canada sun gudanar jerin gwano da gangami domin nuna goyon bayansu ga musulmin kasar.
Lambar Labari: 3486004    Ranar Watsawa : 2021/06/12

Tehran (IQNA) firayi ministan kasar Canada ya fitar da wani bayani na tunawa da musulmin da aka kashe a masallaci a garin Quebec na kasar.
Lambar Labari: 3485604    Ranar Watsawa : 2021/01/30

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Canada ta nada wanu musulmi na uku a matsayin minista a kasar.
Lambar Labari: 3485553    Ranar Watsawa : 2021/01/14

Tehran (IQNA) Firayi ministan kasar Pakistan ya karyata rahotannin da ke cewa kasarsa tana shirin kulla alaka da gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485477    Ranar Watsawa : 2020/12/20

Tehran (IQNA) sarkin Bahrain ya nada dansa a matsayin firayi ministan kasar .
Lambar Labari: 3485357    Ranar Watsawa : 2020/11/11

Tehran (IQNA) ziyarar da manyan jami'an gwamnatocin Iran da Iraki suka kai kasashen juna lokaci guda alama ce ta kara tabbatar alaka tsakanin kasashen biyu.
Lambar Labari: 3485008    Ranar Watsawa : 2020/07/22

Tehran (IQNA) Shugaba Rauhania zantawarsa da firai ministan Italiya ya bayana cewa, har yanzu sarin hada-hadar kudade na instex bai yi amfanin da ake bukata ba.
Lambar Labari: 3484730    Ranar Watsawa : 2020/04/21

Tehran (IQNA) ‘yan majalisar dokokin Iraki a bangaren Sadr sun nuna goyon bayansu ga nada Kazimi a matsayin firayi ministan kasar .
Lambar Labari: 3484699    Ranar Watsawa : 2020/04/10

A zantawar da ta gudana tsakanin shugaba Rauhani da firayi ministan Birtaniya ya bayyana matsayin shahid Sulaimani.
Lambar Labari: 3484401    Ranar Watsawa : 2020/01/10

Bangaren kasa da kasa, Majalisar dokokin kasar Iraki ta amince da marabus din da firayi ministan kasar ya gabatar mata.
Lambar Labari: 3484288    Ranar Watsawa : 2019/12/02

Bangaren kasa da kasa, Adel Abdulmahdi firayi ministan Iraki ya yi murabus daga mukaminsa a yau.
Lambar Labari: 3484285    Ranar Watsawa : 2019/12/01

Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Romania Klaus Iohannis ya ki amincewa da sunan wata mata musulma wadda jam'iyyar masu ra'ayin sauyi na gurguzu na kasar ta gabatar masa a matsayin wadda suke so ya nada ta a matsayin firayi ministan kasar .
Lambar Labari: 3481078    Ranar Watsawa : 2016/12/28